Luka 1:51 - Littafi Mai Tsarki51 Manyan ayyuka da ya yi, Masu girmankai, su da dabarbarunsu ya warwatsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202051 Ya aikata manyan ayyuka da hannunsa; ya watsar da waɗanda suke masu girman kai a zurfin tunaninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |