Luka 1:45 - Littafi Mai Tsarki45 Albarka tā tabbata ga wadda ta gaskata, domin za a cika abubuwan da Ubangiji ya aiko a faɗa mata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Mai albarka ce wadda ta gaskata cewa abin da Ubangiji ya faɗa mata zai cika!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |