Luka 1:41 - Littafi Mai Tsarki41 Sai ya zamana da Alisabatu ta ji gaisuwar Maryamu, jariri ya motsa da ƙarfi a cikinta. Aka kuwa cika Alisabatu da Ruhu Mai Tsarki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Da Elizabet ta ji gaisuwar Maryamu, sai jaririn da yake a cikinta ya yi motsi. Elizabet kuma ta cika da Ruhu Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |