Luka 1:38 - Littafi Mai Tsarki38 Sai Maryamu ta ce, “To, ga shi, ni baiwar Ubangiji ce, yă zama mini yadda ka faɗa.” Sai mala'ikan ya tashi daga gare ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Maryamu ta amsa ta ce, “To, ni baiwar Allah ce, bari yă zama mini kamar yadda ka faɗa.” Sai mala’ikan ya tafi abinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |