Luka 1:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sai Maryamu ta ce wa mala'ikan, “Ƙaƙa wannan zai yiwu, tun da yake ba a kai ni ɗaki ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Maryamu ta tambayi mala’ikan ta ce, “Yaya wannan zai yiwu, da yake ni budurwa ce?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |