Luka 1:30 - Littafi Mai Tsarki30 Mala'ikan kuma ya ce mata, “Kada ki ji tsoro, Maryamu, kin sami tagomashi a wurin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Amma mala’ikan ya ce mata, “Kada ki ji tsoro, Maryamu, kin sami tagomashi a wurin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |