Luka 1:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Haka Ubangiji ya yi mini a kwanakin da ya dube ni da rahama, domin yă kawar mini da wulakanci a wurin mutane.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sai ta ce, “Ubangiji ne ya yi mini wannan. A waɗannan kwanaki ya nuna tagomashinsa ya kuma kawar mini da kunya a cikin mutane.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |