Luka 1:20 - Littafi Mai Tsarki20 To, ga shi, za ka bebance, ba za ka iya magana ba, sai a ran da al'amuran nan suka auku, don ba ka gaskata maganata ba, za a kuwa cika ta a lokacinta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Yanzu za ka zama bebe, ba za ka ƙara iya magana ba sai ranar da wannan magana ta cika, saboda ba ka gaskata da kalmomina waɗanda za su zama gaskiya a daidai lokacinsu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |