Luka 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai mala'ikan ya amsa ya ce, “Ni ne Jibra'ilu da yake tsaye a gaban Allah. An aiko ni ne in yi maka magana, in kuma yi maka wannan albishir. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Mala’ikan ya ce, “Ni ne Jibra’ilu. Ina tsaya a gaban Allah, an kuma aiko ni in yi maka magana, in kuma faɗa maka wannan labari mai daɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |