Luka 1:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai Zakariya ya ce wa mala'ikan, “Ta ƙaƙa zan san haka? Ga ni tsoho, maiɗakina kuma ta kwana biyu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sai Zakariya ya tambayi mala’ikan ya ce, “Yaya zan tabbatar da wannan? Ga ni tsoho, matana kuma ta kwana biyu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |