Luka 1:15 - Littafi Mai Tsarki15 Domin zai zama mai girma a wurin Ubangiji, Ba kuwa zai sha ruwan inabi ko wani abu mai sa maye ba. Za a cika shi da Ruhu Mai Tsarki Tun yana cikin uwa tasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 gama zai zama mai girma a gaban Ubangiji. Ba kuwa zai taɓa shan ruwan inabi ko wani abu mai sa maye ba. Zai cika da Ruhu Mai Tsarki tun haihuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |