Kolossiyawa 4:7 - Littafi Mai Tsarki7 Tikikus zai sanar da ku duk abin da nake ciki. Shi ƙaunataccen ɗan'uwa ne, amintaccen mai hidima, abokin bautarmu kuma a cikin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Tikikus shi ne ƙaunataccen ɗan’uwan nan, wanda ya yi aiki da aminci a hidimar Ubangiji tare da mu, zai kuwa faɗa muku dukan labari game da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |