Kolossiyawa 4:6 - Littafi Mai Tsarki6 A kullum maganarku ta zama mai ƙayatarwa, mai daɗin ji, domin ku san irin amsar da ta dace ku ba kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Bari maganarku kullum ta zama da ladabi da kuma daɗin ji, domin ku san amsar da ta dace ku ba wa kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |