Kolossiyawa 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 mu ma ku yi mana addu'a Allah ya buɗe mana hanyar yin Maganarsa, mu sanar da asirin Almasihu, wanda saboda shi ne nake a ɗaure, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku kuma yi mana addu’a, mu ma, don Allah yă buɗe ƙofa saboda saƙonmu, don mu iya yin shelar asirin Kiristi, wanda saboda shi nake cikin sarƙoƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |