Kolossiyawa 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Saboda haka, sai ku kashe zukatanku ga sha'awace-sha'wacen duniya, wato fasikanci, da aikin lalata, da muguwar sha'awa, da mummunan buri, da kuma kwaɗayi, wanda shi ma bautar gumaka ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka, sai ku fid da duk wani abin da yake kawo sha’awa a zukatanku, fasikanci, ƙazanta, sha’awa, muguwar sha’awa, da kuma kwaɗayi wanda shi ma bautar gumaka ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |