Kolossiyawa 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 Kome kuke yi, a game da magana ko aikatawa, ku yi duka da sunan Ubangiji Yesu, kuna gode wa Allah Uba ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Kuma ko mene ne kuke yi, ko cikin magana ko cikin ayyuka, ku yi shi duka a cikin sunan Ubangiji Yesu, kuna yin godiya ga Allah Uba ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |