Kolossiyawa 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 Salamar Almasihu kuma tă mallaki zuciyarku, domin lalle ga haka aka kira ku in kuna jiki guda, ku kuma kasance masu gode wa Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ku bar salamar Kiristi tă yi mulki a zukatanku, da yake a matsayin gaɓoɓin jiki ɗaya an kira ku ga salama. Ku zama masu godiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |