Kolossiyawa 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 kuna jure wa juna, in kuma wani yana da ƙara game da wani, sai su yafe wa juna. Kamar yadda Ubangiji ya yafe muku, ku kuma sai ku yafe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ku riƙa yin haƙuri da juna kuna kuma gafarta wa juna duk wani laifin da wani ya yi muku. Ku gafarta kamar yadda Ubangiji ya gafarce ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |