Kolossiyawa 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 To, da yake an tashe ku tare da Almasihu, sai ku nemi abubuwan da suke a Sama, inda Almasihu yake, a zaune a dama ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Da yake an tashe ku tare da Kiristi, sai ku sa zukatanku a kan abubuwan da suke sama, inda Kiristi yake zaune a hannun dama na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |