Kolossiyawa 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ku lura fa, kada kowa ya ribace ku ta hanyar iliminsa na yaudarar wofi, bisa ga al'adar mutane kawai, wato, bisa ga al'adun duniyar nan, ba bisa ga koyarwar Almasihu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ku lura kada wani yă ruɗe ku da ilimin banza da wofi. Wannan koyarwa ta mutane ce kawai. Ta fito daga ikokin wannan duniya ne ba daga Kiristi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |