Kolossiyawa 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 Saboda haka, kada ku damu in wani ya zarge ku a kan abin da kuke ci, ko abin da kuke sha, ko kuwa kan rashin kiyayewar wani idi, ko tsayawar wata, ko Asabar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda haka kada ku bar wani yă shari’anta ku a kan abin da kuke ci ko sha, ko bisa ga abin da ya shafi wani bikin addini, ko Bikin Sabon Wata ko na ranar Asabbaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |