Kolossiyawa 2:12 - Littafi Mai Tsarki12 An kuma binne ku tare da shi a wajen baftisma, inda kuma aka tashe ku tare da shi saboda bangaskiyarku ga ikon Allah, wanda ya tashe shi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Da yake an binne ku tare da shi cikin baftisma haka kuma aka tashe ku tare da shi ta wurin bangaskiyarku a cikin ikon Allah, wanda ya tashe shi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |