Kolossiyawa 1:28 - Littafi Mai Tsarki28 Shi ne kuwa muke sanarwa, muna yi wa kowane mutum gargaɗi, muna kuma koya wa kowane mutum da matuƙar hikima, da nufin mu miƙa kowane mutum cikakke a cikin Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Saboda haka ko’ina muka tafi, muna shela, muna gargaɗi, muna kuma koyar da kowa da dukan hikima, don mu miƙa kowa cikakke a cikin Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |