Kolossiyawa 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 domin ku yi zaman da ya cancanci bautar Ubangiji, kuna faranta masa ta kowane fanni, kuna ba da amfani a kowane aiki nagari, kuna ƙaruwa da sanin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ta haka za ku yi rayuwa wadda ta dace da Ubangiji, ku kuma gamshe shi a ta kowace hanya, kuna yin aiki mai kyau ta kowace hanya, kuna kuma yin girma cikin sanin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |