Ƙidaya 9:3 - Littafi Mai Tsarki3 A rana ta goma sha huɗu ga wannan wata, da maraice za su kiyaye shi a ƙayyadadden lokacinsa bisa ga dokokinsa da ka'idodinsa duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 A yi wannan bikin ƙayyadadden lokaci da yamma, a rana ta goma sha huɗu ga wannan wata, a yi shi bisa ga dokokinsa da ƙa’idodinsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |