Ƙidaya 9:18 - Littafi Mai Tsarki18 Da umarnin Ubangiji Isra'ilawa suke tashi, da umarninsa kuma suke sauka. Muddin girgijen yana bisa alfarwar, sukan yi ta zamansu a zangon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Da umarnin Ubangiji, Isra’ilawa suke tashi. Da umarninsa kuma suke sauka. Muddin girgijen yana tsaye a bisa tabanakul, sukan yi ta zamansu a sansanoni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |