Ƙidaya 8:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ga yadda za ka tsarkake su. Ka yayyafa musu ruwan tsarkakewa. Su aske jikunansu duka, su kuma a wanke tufafinsu, sa'an nan za su tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ga yadda za ka tsarkake su, ka yayyafa musu ruwan tsarkakewa; ka sa su aske jikunansu duka su kuma wanke tufafinsu, ta haka za su tsarkake kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |