Ƙidaya 8:26 - Littafi Mai Tsarki26 Amma su taimaki 'yan'uwansu da tafiyar da ayyuka a cikin alfarwa ta sujada, sai dai ba za su ɗauki nauyin gudanar da aikin ba. Haka za ka shirya wa Lawiyawa aikinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Za su iya taimakon ’yan’uwansu cikin tafiyar da ayyuka a Tentin Sujada, amma su kansu ba za su yi aikin ba. Haka fa za ka ba wa Lawiyawa aikinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |