Ƙidaya 8:17 - Littafi Mai Tsarki17 A ranar da na kashe 'ya'yan fari na ƙasar Masar, na keɓe wa kaina dukan 'ya'yan fari na Isra'ilawa, na mutum, da na dabba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Kowane ɗan farin haihuwa, ko mutum, ko dabba a Isra’ila, nawa ne. Sa’ad da na kashe ’ya’yan fari a Masar, na keɓe ’ya’yan fari na Isra’ilawa wa kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |