Ƙidaya 6:4 - Littafi Mai Tsarki4 A dukan kwanakin nan da ya keɓe kansa, kada ya ci kowane irin abu da aka yi da kurangar inabi, ko da ƙwayar inabi ko da ɓawonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Muddin yana Banazare, ba zai ci wani abin da ya fito daga ’ya’yan inabi ba, ko ƙwayar inabi, ko ɓawonsa ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |