Ƙidaya 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 A rana ta takwas kuwa zai kawo wa firist 'yan kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu a bakin ƙofar alfarwa ta sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’an nan a rana ta takwas, tilas yă kawo wa firist ’yan kurciyoyi biyu, ko kuma ’yan tattabarai biyu a bakin ƙofar Tentin Sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |