Ƙidaya 5:29 - Littafi Mai Tsarki29 Wannan ita ce dokar kishi idan mutum yana shayin matarsa, wai wani yana kwana da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “ ‘Wannan dai, ita ce dokar kishi sa’ad da mace ta kauce, ta kuma ƙazantar da kanta yayinda take aure da mijinta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
ya faɗa wa Isra'ilawa waɗannan ka'idodi. Idan mutum yana shayin matarsa kan tana yi masa rashin aminci, har ta ƙazantar da kanta ta wurin kwana da wani mutum, amma mijin bai tabbatar ba, domin ta yi abin a asirce, ba kuwa mai shaida, ba a kuma kama ta tana cikin yi ba, ko kuma mijin ya yi shayinta ko da ba ta aikata irin wannan laifi ba,