Ƙidaya 5:22 - Littafi Mai Tsarki22 Bari ruwan nan ya shiga cikinki, ya sa cikinki ya kumbure, cinyarki kuma ta shanye.” Sai matar ta amsa, ta ce, “Amin, amin, Ubangiji ya sa ya zama haka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Bari wannan ruwa mai jawo la’ana, yă shiga jikinki saboda cikinki yă kumbura, cinyarki kuma yă shanye.” “ ‘Sai macen tă ce, “Amin. Bari yă zama haka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |