Ƙidaya 4:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai su shimfiɗa shuɗin zane a kan tebur na gurasar ajiyewa, sa'an nan su dībiya farantai, da cokula, da kwanonin, da butocin hadaya ta sha, da gurasar ajiyewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 “A bisa teburin Burodin Ajiyewa, za su shimfiɗa zane mai ruwan shuɗi, a kansa kuma su sa farantai, kwanoni da manyan kwanoni, da tuluna don hadayun sha; da burodin da zai ci gaba da kasancewa a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |