Ƙidaya 4:31 - Littafi Mai Tsarki31 Wannan shi ne abin da aka umarce su su riƙa ɗauka na wajen aikinsu a alfarwa ta sujada, katakan alfarwar, da sandunanta, da dirkokinta, da kwasfanta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Ga aikinsu sa’ad da suke hidima a Tentin Sujada, za su ɗauki katakan tabanakul, sandunansa da dogayen sandunansa, da rammukansa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |