Ƙidaya 4:28 - Littafi Mai Tsarki28 Wannan shi ne aikin da iyalan Gershonawa za su yi a alfarwa ta sujada. Itamar ɗan Haruna, firist, shi zai shugabance su cikin aikin da za su yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Wannan shi ne hidimar da kabilar Gershonawa za su yi a Tentin Sujada. Ayyukansu za su kasance bisa ga umarnin Itamar ɗan Haruna firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |