22 ya ƙidaya 'ya'yan Gershon, maza, bisa ga iyalansu da gidajen kakanninsu
22 “Ka ƙidaya mutanen Gershon bisa ga iyalansu da kabilarsu.
Eliyasaf, ɗan Layel, shi ne shugaban gidan kakanninsa, Gershonawa.
Iyalin Libnawa, da na Shimaiyawa su ne iyalan Gershon.
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Gershon, maza, bisa ga iyalansu, Libni da Shimai.
Ubangiji ya kuma faɗa wa Musa,
ya rubuta su tun daga mai shekara talatin, har zuwa mai shekara hamsin, duk wanda ya isa yin aikin da zai yi a alfarwa ta sujada.