Ƙidaya 36:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ta yin haka ba za a sāke gādo daga wata kabila zuwa wata ba, gama kowace kabilar Isra'ila za ta riƙe gādonta.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ba gādon da za a ba wa wata kabila daga wata kabila, gama kowace kabilar Isra’ilawa za tă riƙe mallaka da ta gāda.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |