Ƙidaya 36:13 - Littafi Mai Tsarki13 Waɗannan su ne umarnai da ka'idodi waɗanda Ubangiji ya ba jama'ar Isra'ila ta wurin Musa a filayen Mowab kusa da Urdun daura da Yariko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Waɗannan su ne umarnai da ƙa’idodin da Ubangiji ya ba wa Isra’ilawa ta wurin Musa, a filayen Mowab kusa da Urdun, ɗaura da Yeriko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |