Ƙidaya 36:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sun yi aure a cikin iyalan 'ya'yan Manassa, ɗan Yusufu. Gādonsu kuwa bai ɓalle daga cikin kabilar iyalin kakansu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Suka yi aure cikin kabilar zuriyar Manasse ɗan Yusuf, gādonsu kuwa ya kasance a cikin iyali da kuma kabilar mahaifinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |