Ƙidaya 35:6 - Littafi Mai Tsarki6 A cikin biranen da za a ba Lawiyawa, shida su zama na mafaka, inda za a yarda wa mai kisankai ya gudu zuwa can. Banda biranen mafaka guda shida, za a kuma ba su birane arba'in da biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “A cikin biranen da za a ba Lawiyawa, shida daga cikin garuruwan za su zama biranen mafaka, inda wanda ya kashe mutum zai gudu yă je. Ban da wannan, a ba su waɗansu garuruwa arba’in da biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |