Ƙidaya 35:34 - Littafi Mai Tsarki34 Kada ku ƙazantar da ƙasar da kuke zaune a ciki, wadda ni kuma nake zaune a ciki, gama ni Ubangiji ina zaune a tsakiyar jama'ar Isra'ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Kada ku ƙazantar da ƙasar da kuke zama, wadda ni kuma nake zama a ciki, gama Ni Ubangiji, ina zama a cikin Isra’ilawa.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |