Ƙidaya 35:18 - Littafi Mai Tsarki18 Idan kuwa ya buge shi da makami na itace da ya isa a yi kisankai da shi, har kuwa ya mutu, ya yi kisankai ka nan, sai a kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ko kuwa wani yana da makami na itace a hannunsa da ya isa yă kashe mutum, ya kuma bugi wani da shi har ya mutu, shi ma mai kisankai ne, sai a kashe mai kisankan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |