28 Fedahel ɗan Ammihud daga kabilar Naftali.”
28 Fedahel ɗan Ammihud, shugaba daga kabilar Naftali.”
Ahihud ɗan Shelomi daga kabilar Ashiru.
Waɗannan su ne mutanen da Ubangiji ya umarta su raba wa jama'ar Isra'ila gādon ƙasar Kan'ana.