22 Bukki ɗan Yogli daga kabilar Dan.
22 Bukki ɗan Yogli, shugaba daga kabilar Dan;
Elidad ɗan Kislon daga kabilar Biliyaminu.
Na wajen Yusufu, Haniyel ɗan Efod daga kabilar Manassa,
Sai suka zo kusa da shi, suka ce, “Za mu gina garu na dutse don mu kāre dabbobinmu, da birane don 'ya'yanmu a nan.