Ƙidaya 33:8 - Littafi Mai Tsarki8 Da suka tashi daga gaban Fi-hahirot sai suka haye teku zuwa cikin jejin. Suka yi tafiya kwana uku a jejin Etam, suka sauka a Mara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Suka tashi daga Fi Hahirot, suka ratsa cikin teku zuwa hamada, bayan sun yi tafiya kwana uku a cikin Hamadan Etam, sai suka yi sansani a Mara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |