5 Isra'ilawa kuwa suka tashi daga Ramases suka sauka a Sukkot.
5 Isra’ilawa suka tashi daga Rameses, suka yi sansani a Sukkot.
Isra'ilawa mutum wajen zambar ɗari shida maza (600,000), banda iyalansu, suka kama tafiya daga Ramases zuwa Sukkot.
Suka tashi daga Sukkot suka sauka a Etam wadda take a gefen jejin.