Ƙidaya 33:49 - Littafi Mai Tsarki49 Suka sauka kusa da Urdun, suka kakkafa alfarwansu tun daga Betyeshimot har zuwa Abel-shittim, a filayen Mowab. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 A can filayen Mowab, suka yi sansani kusa da Urdun ɗaura da Bet-Yeshimot har zuwa Abel-Shittim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |