45 Suka tashi daga nan suka sauka a Dibon-gad.
45 Suka tashi daga Iyim, suka yi sansani a Dibon Gad.
Daga can suka tashi suka sauka a Kwarin Zered.
Suka kuma kama hanya daga Obot suka sauka a Abarim a karkarar Mowab.
Suka tashi daga Dibon-gad suka sauka a Almon-diblatayim.
da Ba'ala, da Abarim, da Ezem,
Rijiyar da hakimai suka haƙa, Shugabannin jama'a suka haƙa, Da sandan sarauta, Da kuma sandunansu.” Daga cikin jejin suka tafi har zuwa Mattana.
Sai Gadawa suka gina Dibon, da Atarot, da Arower,