44 Suka kuma kama hanya daga Obot suka sauka a Abarim a karkarar Mowab.
44 Suka tashi daga Obot, suka yi sansani a Iye Abarim, a iyakar Mowab.
Suka kama hanya daga Obot, suka yi zango a kufafen Abarim a cikin jeji daura da Mowab wajen gabas.
Sai mutanen Isra'ila suka kama hanya, suka yi zango a Obot.
Da suka tashi daga Funon, sai suka sauka a Obot.
Suka tashi daga nan suka sauka a Dibon-gad.